Hip Hop

[Music] Justice G – Kasata

Fasihin Mawaki wanda shima yanzu haka tauraruwarshi ta fara haskawa wato Justice G ya fitar da sabuwar wakar mai suna Kasata .

Wannan waka ta Kasata wakace wacce yayiwa qasarshi Nigeria akan abubuwan da suke faruwa musammam na rashin tsaro da kuma taaddanci. Ya nuna yadda yake kishin kasar a cikin wakar , ya dace kowane dan kasa na gari yayi kishin kasharshi.

Asha sauraro lafiya.

Kasata by Justice G

DOWNLOAD MP3
 

Haarun

Haruna Lawan Usman is a certified Animal Health and Production Technologist, with more than 4 years experience in Animal Health and Production Technology.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: