-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

[Music] Jobbe -Rabbi Allah Ga Jobe (Audio)


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Mawaki Jobbe mai suna ” Rabbi Allah Ga Jobbe ” wannnan wakar ta musammance daga bakin mawakin domin nishadantar daku masoya ku kasance damu a koda yaushe domin samun wakokinsa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Rabbi Allah ga jobbe

– Baka mance komai ba

– Ko ina kaike duba

– Taimakamin ya rabba

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 477

- Advertisement -

– Kai kayo umma da baba

– Kai kai karami kai babba

– Taimako nake nema

– Zunubaina sun girma

– Gafara nake nema

1. Rabbi Allah Ga Jobbe:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: