[Music] Isah Ayagi -Wasika (Audio)

2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Sabuwar wakar Isah Ayagi mai suna ” Wasika ” to kuna ina masoya gafa taku, shin wannan ko wace iriyar wasika ce mawakin ya rubuta kuma ya rera kawai ku biyomu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Talla

– Maraba dake nakeyi

– Nai miki sallamar so

– Kita farin ciki kin dace da farin masoyi

Talla

– Duk zakin suga ba zai kai darajar zuma ba

Related Posts
1 of 16

– Mai tallan gilas bazai iya wasan ubo ba

– Mai son taimako bazai jure jinkiri ba

– Labari na zuciya a tambayi fuska

– Ga bako mataffiyi ina zaya sauka

1. Ina Kwana:-
DOWNLOAD

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: