Wakokin Hausa
Trending

Music: Isah Ayagi -Rashin Masoyi

Sabuwar wakar Isah Ayagi mai suna ” Rashin Masoyi ” kuna ina masoya wakokin isah ayagi kuzo kuji sabuwa domin jin dadinku a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR;-

– Ba ayabon gwani sai anyi rabo dashi

– Ina cikin kadaicin rabo da masoyiya

– Dana rufe idanuna ke nake gani

– Nai murmushi na hada rai kamar mahaukaci

– Ko tafiya nake sai na kama waiwaye

1. Rashin Masoyi:-
DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: