[Music] Isah Ayagi -Rabo Ajali


0 7,057

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Isah Ayagi mai suna ” Rabo Ajali ” wannan wakar ta rabo ajali wakace da mawakin yayi domin nishadantar da masoyansa na yau da Kullin.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Rabo ajali na hango sahibi da masoyi tare zamuyo rawa

– Rabo ajali shukar danai tayi yabanya

– Na samu gwana cikin masoya nai sa’a

Related Posts
1 of 15

- Advertisement -

– Kulin kuli fita cikinsa na magana gauta

– Da kinji da tsutsa a goro karki siyo tsinta

– Batun miya da ta rarrabar tsoran mata

– Maza dangin duniya an sanmu da jarumta

1. Rabo Ajali:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.