-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

[Music] Isah Ayagi -Ra`ayi Riga (Audio)


1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Isah Ayagi mai suna ” Ra’ayi Riga ” wannan wakar mawakin yayitane akan jan hankalin matasanmu wajen siyasa harma da kowa da kowa indai ya kasance iya kada kuri’a a kwatin zabe.

Gaskiya wakar tayi gamai hankali shi zai gane sakon mawaki.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kadda mu sake gudu a guri daya

– Mu dauki karatun bebiya

– Najeriya sai mai gaskiya

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 476

- Advertisement -

– Ba cinikin ra’ayi rigar kawa

– Ya wanda ya kagi budurwa akwan a tashi ta koma tsohuwa

– Domin shine yai ra’ayi batabbaci kuma baya mutuwa

– Maki nasa baya wucewa shi yake nadawa yake saukewa

1. Mamanki Da Mamana Kawayene:-
DOWNLOAD

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: