[Music] Isah Ayagi -Komai Nisan Dare

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Isah Ayagi mai suna ” Komai Nisan Dare ” kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga sabuwa daga bakin isah ayagi wasu cewa suke yafi hamisu iya waka.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Komai nisan dare gabansa da hasken safiya

– Labarin zuciya fuska za aga gaskiya

– So tarkon zuciya wasu sunyi kiransa runfar kara

Related Posts
1 of 16

– Wanda yayi nisa cikisa tafiya bayajin kira

– Daukin mai za ka kai domin kogi na gobara

1. Komai Nisan Dare:-
DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: