[Music] Isah Ayagi -Hijirar So 2 (Audio)

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Sabuwar wakar Isah Ayagi mai suna ” Hijirar So Ta Biyu ” nasan wasunku sun san wakar hijirar so isah ayagi ne ya yita ba hamisu breaker ba, sakamakon wasu suna cewa breaker ne yayi,

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Talla

– Kallon kallo

– Nace inata kallon kallo

– Sannadin hijira nai gamo da wace nake so

Talla

– Gamu tare a yau har munta kallon kallo

Related Posts
1 of 16

– Ki daina mamaki

– Tunda naganki

– Sai nishadi jina nake kamar wani sarki

– Inna kalleki sai nahau shauki

– Har da mamaki ji nake kamar a mafarki

1. Hijirar So Ta Biyu:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: