-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

[Music] Isah Ayagi -Dafin So (Audio)


1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Isah Ayagi mai suna ” Dafin So ” domin nishadantar daku masoya wakokin soyayya da na hausa nanaye a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ummee juyo kiganni so ya sakan dafi

– Ga maganinsa yayo batan dabo

– Ki taimaka da kauna kimin iso

Related Posts
1 of 16

- Advertisement -

– Dan karwace maicin bado

– A hankali da kauna na kamu

– Ciwon dake cikin rai ya famu

– Danaga babu ke sai na damu

1. Dafin So:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: