[Music] Isah Ayagi -Aron Zuciya (Audio)

1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Sabuwar Wakar Isah Ayagi mai suna ” Aron Zuciya ” wannan wakar ta musammance domin nishadantar da ku masoya na yau da kullum masu kasancewa damu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Talla

– Bani aron zuciyarki nima tawa zana baki

– Soyayyace cikon halitta mai juya ruhi

– Bani aron zuciyarka dannima zana ba

Talla

– Soyayyace cikon halitta mai juya ruhi

Related Posts
1 of 16

– Harshe baya rabo da zance in zaiyi kauli

– Soyayya nai nufin kwatance koko misali

– Kadarace ba abada rancenta akwai dalili

– Wanda yaiwa so rukon saikaina zaisha jidali

1. Aron Zuciya:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: