Sabuwar Wakar Isah Ayagi mai suna ” Abarwa Rai ” wannan wakar ta abarwa rai wakace da mawakin yayi wace za’asa a cikin fim din abarwa rai wanda yanzu ake kan daukarsa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Abarwa rai abinda yakeso
– Akasin hakan ke sanya kuka
– Duba kaga tsirrai suna yaduwa
– Sanadin dashi na kwaranyar ruwa
– To zuciyata itace tsirra
– Kaiko ruwan dake bulbulowa
– Idan bakai bani ba rayuwa
– Karshenta a wayi gari nai macewa
1. Abarwa Rai:-
DOWNLOAD MP3