[Music] Isah A Algurawy – Namore

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Mawaki me tashe wato Isah A Algurawy ya sake fitar da Sabuwar wakarshi me suna NAMORE  domin nishadantar da masoyanshi, mawakin ya qudiri niyyar cigaba da sakin sababbun wakokin shi domin jin dadin masoyanshi

GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:- 

– Duk hasken wata To kullum yana nan da Zara 

– Duk Girman dami koda kadan baya jure zara

– Ako dayaushe nine nan wata ke kwa zaaara 

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 489

– Da na fa zauna sai fa injini nan ina cewaaa

_NAMORE NASAME KI NAMORE_

_NAMORE NASAME KI NAMORE_

DOWNLOAD MP3 HERE

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: