Wannan waka anyita ne saboda tunasar da al’ummar Najeriya musamman yankin Arewa akan alqawarin da Gwamnatin Maja tayiwa talakawa tareda alqawarin shan Jar Miya, shin talakawa kun sami Jar Miyar??
Wanda yayi wakar shine Alphazazee Sarkin Mawakan Atiku Abubakar
Lambar waya : 08069654613
Add Comment