Sabuwar wakar matashin mawaki Ibrahim Sani mai suna ” Hafeez ” wannan wakar ta hafeez zan iya cewa kusan itace ta 7 ko ta 8 a cikin wakokin hafeez da akai.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKA:-
– Ka yarda dani hafeez
– Zauna dani hafeez
– Ka zauna dani hafeez
– Aminta dani hafeez
– Da kai zanyi soyayya
– Na yadda dake hamra
– Ki zauna dani hamra ta
– Aminta dani hamra
1. Hafeez:-
DOWNLOAD