Sabuwar waka daga bakin Ibrahim M Isah mai suna ” Dare Da Rana ” kuna ina masoya kuzo kuji sabuwar waka daga bakin wannan mawakin domin cigaba da nishadantar daku.
To wannan wakar tasa ta dare da rana kome take tafe dashi kawai ku biyomu a cikinta mujita mu daku.
Ayi saurare lafiya
1. Dare Da Rana:-
DOWNLOAD MP3