Sabuwar wakar mawaki ibrahim homboy mai suna ” Dace” wannan wakar itace ta farko a ciki wanna shafin wakar kuma gaskiya tayi dadi sosai saima kun saurara.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– So makashi yake baya tambaya inzaya shige maka zuciya
– Idan an dace sai murna kawai a rike madallah
– Ashe akushi da rufi yake kisashi a ragaya
- Advertisement -
– daraban kodo ko yai sama zaiyo kewaya
– Cikar matsayin zance a rage masa tambaya
– Innzo kin gani nayi miki
08099114229