Sabuwar wakar Husaini Danko mai suna “Tunanina Ke Ya Kai ” wakar gaskiya tayi dadin sosai idan kuka sauraretA zakuji abinda wakar tazo dashi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Tinanina ke ya kai na karba har mutuwata
– Mafarki zai zama gaske ashe nasarata ke na rubuta
– Tunanina kai ya kai na karba har mutuwata
- Advertisement -
– Mafarki zai zama gaske ashe nasarata kai na rubuta
– Cikin baccina nayi gamo yana zucina
– Ina farkawa sai naji rai yanai kuna
– Kalaman kauna so akamin irin kundina