Sabuwar wakar Hassan M Yusuf mai suna ” Rabin Raina ” wakar rabin raina wakace da mawakin yayita domin nishadantar da masoya wakokin soyayya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Rabin raina kike har abada bama rabeba
– Amana narike sani a ranki kimin maraba
- Advertisement -
– Idona yarufe ba yar da nakeson gani sai ke
– Nufashi ya sake har furucin bakina ya sarke