Sabuwar wakar Hassan M Yusuf mai suna ” Muradina ” wakar muradina wakace da mawakin yayi domin karawa masoya karfin soyayya da jin nutsuwa yayin saurara.
08064555686
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Indaso da akwai kauna
– Zan aureki muradina
– Tashi ki tattaka ke zansa bisa tsarina
– Indaso da akwai kauna
- Advertisement -
– Zan aureki muradina
– Yau nacika burina
– Na sameka masoyina
– So ne gishirin kauna
– Zan aureka muradina