[Music] Haruna Zango -Zuwan Dan Zazzau Kano (Audio)

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Sabuwar wakar Haruna Zango mai suna ” Zuwan Dan Zazzau Kano ” wannan wakar yayi tane domin nishadantar da ku masoya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR

Talla

– Zuwan dan zazzau kano

– Ya hau jirgin kano

– Ya sauka cikin rano

Talla
Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 477

– Wani dan zazzau yazo kano ya zaci saudia ya sauka

– Kamar da matsala watakil baiyi tambaya ba

– Maiji da tambaya bini ayau inada sako

– Nine haruna zango wata sabuwa na dauko

DOWNLOAD

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: