[Music] Haruna Zango -Shafin ArewaBlog Part 2 (Audio)

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar haruna zango wace yayiwa Shafin ArewaBlog kenan ta biyu kenan.

Mawakin yana bada gudun mawa ga wannan shafin ta fanin wakesa tare da ma’aikatan cikinsa.

Talla

[Music] Haruna Zango -Shafin ArewaBlog Part 1

GA KADAN DA CIKIN WAKAR:-

– Shafi na arewablog zana leko

– Waka harda fim nazo na dauko

– Domin shafinmu ne na farko

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 478

– Haja ko talla sai ku aiko

– A arewablog mumika sako

– Yanzu sune sahu na farko

– Indai network ka hau kaleko

– Ko gobe muna ta baku dama

1. Shafin ArewaBlog Part 2:-
DOWNLOAD

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: