[Music] Haruna Zango -Ramadan Mubarak


1 1,658

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Haruna Zango mai suna ” Ramadan Mubarak ” wannan wakar yayaita ta murnar shigowar wata mai albarka wato watan azumi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Watan falala ne watan alfarma gashi yazo

– Muyi murna yau maza mata kuyi hazo

Related Posts
1 of 13

- Advertisement -

– Muyi ibada muyi godiya ga Allah mai yaye hazo

– Ku muyo sadaka da ibada kai kumu nuna kwazo

– Kirane ga mutane maza da mata

1. Ramadan Mubarak:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.