Sabuwar wakar Haruna Zango mai suna ” Cin Amana ” Wakace da yake bada labarin yadda abokai suke cin amanar abokansu a wajan yan matan su.
08068700227
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ni banci amana ba
– Kuma banyi butulci ba
– Kuma banyi hiyana ba
– Kuma ba zan canza ba
- Advertisement -
– Abokina
– Tsaya kaji zance na
– Budurwata nagane kai da ita kuna soyayya
– Abokina kabaryin zargina
– Budurwarka a tsakanina da ita bama soyayya