[Music] Haruna Zango -Bagobiri Ya Saci Kudin Fura


0 970

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Haruna Zango mai suna ” Bagobiri Ya Saci Kudin Fura ” Kowane dalilin yasa ya saci kudin fura, kuma wane hukunci akai masa ku biyomu a cikin wakar.

Domin jin abinda mawakin yake fada a cikin wannan wakar tasa, ban san wane irin mataki goburawa zasu dauka akan wannan mawakin ba dan naga uwa yana shigarmusu hanci da kudundune sai sun fatosa.

Related Posts
1 of 13

- Advertisement -

Kawai ku biyomu ku saurara.

1. Bagobiri Ya Saci Kudin Fura:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.