Sabuwar wakar haruna zango mai suna ” Aisha Yar Kaduna ” wakace da yayita a kansa yake bada labarin wata soyayya kuma gashi wakar tayi dadi sosai saima kun saurara zakuji abinda mawakin yazo dashi a cikin wakar tasa.
Kawai ku biyomu domin samun sababbin wakokin hausa masu dadi wanda muke kawo muku.
Nashan kuna jin dadi wannan shafin namu.