[Music] Haruna Zango -Aisha Da Auwal


0 872

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Haruna Zango mai suna ” Aisha Da Auwal ” wannan wakar aurece da mawakin yayiwa ango da amarya domin nuna farin ciki ranar aurensu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Aisha autar mata gaki ga angonki

– So hadi na rabbu ne

– Aisha auwal gl kuyi zama na soyayya

Related Posts
1 of 13

- Advertisement -

– Kauna ruwa na zuba aisha daure kula da masoyinki

– Auwal gl yace babu kamarki birnin soyayya

– Dafari dai so shine ke saka dan adam yayi shawagi

– Idanko yayi zafi zaikai mutum cikin halin zargi

1. Aisha Da Auwal:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.