Wakokin Hamisu Breaker

[Music] Hamisu Breaker -Yaudara (Prod By Amjad)

Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai suna ” Yaudara ” wannan wakar ta musammance inda zakuji mawakin yana bada labari akan yaudarar da akayi masa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Da idanuna naga cin amana

– Abokina da mahadin jikina

– Da zuciya da jini sakoni na suke

– Babu ke tilas insha wuya

– A duniya kullin fama nema nake

– In bincika gurbi in tambaya

– Kaunar danai gareki wasu zasu koya

– Duka masoya naki ni nabasu baya

1. Yaudara:-
DOWNLOAD MP3

 

DOWNLOAD HAMISU BREAKER APP

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement