-Advertisement-


[Music] Hamisu Breaker -Yareema


0 17,804

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Yareema ” Wannan wakar domin nishadantar daku masoya na koda yaushe masu kasance dashi.

-Advertisement-

-Advertisement-

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Zuciya tana bugawa dai dai da taki zo ki agaza

– Kibani damar na bayyana miki sirrin dake a raina ki ruguza

– A duniya ina da ke kadai yareema ni kibani agaji

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 36

-Advertisement-

– Yareema dan sarki ka zamo jan gwarzo

– Abin yabona ba zan juya baya ba

– Farin cikina kallonki jarumar mata

– Akanki ban dace nai zaman kushewa ba

1. Yareema:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD HAMISU BREAKER APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.