Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai suna ” Yadda Kunne Yaji ” To kuna ina masoya kuzo ga sabuwar wakar daga bakin malam hamisu breaker dorayi amma a fagen waka.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Yadda kunne yaji yaka zuciya ke aunawa
– Inda raina da rabona zaki ganewa
– Ni dake sirrin juna zamuyi boyewa
– Ra’ayina kece kika zamto tawa
– Ki kulamin da kaina ma’ajin sirrina
1. Yadda Kunne Yaji:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment