Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai suna “Sai Dake ” kuna ina masoya kuzo kuji yau fa ga sarkin wakar wannan zamani ya yo muku sabuwa domin jin dadinku masoya.
To wannan salon wakar na dabanne dan ya fita daban da wakokin da kuka saba ji kuzo muji me tazo dashi wannan wakar.
Sai dake.
1. Sai Dake:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment