Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai suna ” Nijar Ma Tamuce ” wannan wakar mawakin yayiwa masoyansa na nijar ne kowa da kowa ma mawakin bai bari ba.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Saiku fito ga zance na nijarma tamuce
– Tunda kun samar mini rana
– Yau ga kasar ta nijar kidana
– Kurika ga amana dan kun kyautata zatona
- Advertisement -
– Sanadinku nagane kwai matsayi a gurina
– Aitadi so ya sanya musaya
– Halayyar nijar da akoya
1. Baba Atiku 2019-
DOWNLOAD