Sabuwar wakar mawaki hamisu breaker mai suna ” Ke Kikace Kina So ” to kuna ina masu biki kuzo wannan wakar takuce domin chashewa a wajan bukukuwanku.
To Amare da angwaye kawai ku rakashe ranar fatiy naku a kouye ko abirni.
Nima zan cashe da ita a gida tare da katifata dan ban shirya ba.
Ayi saurare lafiya.
Ke Kikace kina So by Hamisu Breaker
File Type:- [ Audio ]
File Folder:- [ Wakokin Hausa ]
File Size [ 7.9 Mb ]
Uploaded Date [ June 26, 2020 ]
Downloads [ 17737 ]
ASLM
Alhamdulilla.
Allah yakara hazaqa da basira