Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Kariya ” Kuna ina masoya wakokin breaker kuzo ga sabuwa domin jin dadinku a koda yaushe.
Wannan wakar anyita ne domin isar da sako bisa salo da fasaha, musamman akan wannan lokacin da muke ciki.
Domin jin me wannan wakar take tafe dashi ku biyomu.
1. Kariya:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment