Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Kalmar So ” to kuna ina masoya hamisu kuzo ga sabuwa domin jin dadinku a koda yaushe.
kome kalmar so take nufi ku biyoshi a cikin wannan wakar tasa.
GA KADAN DAGA BAITIN:-
– Kalmar so tana nufin abinda zuciya taso
– Amma anawa bangarene na rayuwa
– Sone lagwon mutane biyu
– Inda damuwa bai kama dan adam da aljan da beguwa
Kalmar So by Hamisu Breaker
File Type:- [ Audio ]
File Folder:- [ Wakokin Hausa ]
File Size [ 3.2 MB ]
Uploaded Date [ July 15, 2020 ]
Downloads [ 23212 ]
Muna godiya
Good breaker
aslm