[Music] Hamisu Breaker -Jirgin Masoya

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Jirgin Masoya ” to kuna ina masoya wakokin hamisu breaker kuzo kada jirgin ya tashi babu ku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ni na gane duniya sai da masoyi ake zama kalau

– Sannan naji duniya gan mai kaunarka zakace salam

– Abin duniya kudusun fana’un kamar ki dan halam

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 40

– To nima masoyiya zan bayyana miki ina zama kalau

– To jirgin masoya in zaka wuce zo ka karbi sakona

– Dan na tara gayya wasukune zaka kaiwa mai sona

1. Jirgin Masoya:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.