Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Jiki Da Jini ” to kuna ina masoya wakokin hamisu breaker kuzo domin kuji dadinku a cikin wannan wakar tasa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Da kaunarka nake kwana nake tashi
– Ina sonka cikin sanya
– Jiki da jini
– Zafin ciwon so ya dara kunar garwashi ka auna zanso ka tuna
– Jiki da jini
– Na gode da kulawarki garen mai sona
1. Jiki Da Jini:-
DOWNLOAD MP3
ALLAH YA KARA BASIRA, MUNA BUKATAR SABABBIN ABUBUWA
Ya Allah kabar mana chi