Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Jaruma ” to kuna ina masoya kuzo kuji wakar jaruma daga bakin hamisu breaker.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ashe da rai nake sonki jaruma ba da zuciyata ba
– Komai ruwa da iska akanki ba zana daina kewa ba
– Idan nasamu zarar samunki ba zana tanka komai ba
– Ni banga mai harara ba bare na waiwaya
Jaruma by Hamisu Breaker
File Type:- [ Audio ]
File Folder:- [ Wakokin Hausa ]
File Size [ 4.8 MB ]
Uploaded Date [ June 12, 2020 ]
Downloads [ 9725 ]
Allah ya jada nisan kwana ya karamaka basira yariman mawaka fitilar masoya
Hello Mr Hamisu y. Breaker My Allah guide you and he make you happy and long life