-Advertisement-


[Music] Hamisu Breaker -Halimatu Sadiya


1 18,210

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Halimatus Sadiya ” gaskiya ne breaker kuna ina masu masoyiya halima kuzo ga breaker ya wake muku ita domin nishadantar daku a koda yaushe.

-Advertisement-

-Advertisement-

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Halimatus sadiya ce zabina hamdan kasiran Allah ya bani ke

– Kaso a soka da dadi dani dakai zamanmu ba kokwanto abin yabo

– Samun masoyin gaske akwai wuya da juriya a tsakani

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 36

-Advertisement-

– Ni baniyin kokwanto akanki dan sanin hali da kamannni

– Ra’ayinki ko yaushe ni zanyi da kyautata tsakanamu dani dake

– Samunka yayi mini dadi har kudirin zama dakai nai nima

– Gamon jini so farko Amintuwa sannan a kauda husuma

1. Halimatus Sadiya:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.