Sabuwar Wakar Matasan Mawakan Kano wace sukaiwa Gwamnan kano mai suna ” Gandujen Kanawa ” wannan wakar sunyitane wa masoyan ganduje da gawuna.
GA SUNAN MAWAKAN:-
Hamisu Breaker
Isah Ayagi
Musty Husaini Danko
Umar M Lawan
Sani B Haruna
Faruk M Inuwa
Na Wazirin Rarara
Ahmad Delta
Umar M Sanyi
Da Sauransu.
1. Gandujen Kanawa:-
DOWNLOAD MP3