Wakokin Hamisu Breaker

[Music] Hamisu Breaker -Cikar Muradina (Prod By Kasheepu)

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Cikar Muradina ” wannan waka ta cikar muradi wakce ta musamman da mawakin yayi domin ya farantawa masoyansa rai a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kece cikon muradina kuma burina

– Shi so kamar maraya ne zomu goyashi

– Dan tallafi gun al-umma karmu mai kyara

– Na karbi dukkanin zancenka har cikin raina

– Na yarda so maraya ne zamu goyashi

– Dan tallafi gun al-umma bamu mai kyara

– Nazo bara kiban sakomana kiji yar mama

– Inzan gaza kika mamin bazana kosaba

1. Cikar Muradina:-
DOWNLOAD MP3

 

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement