Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai suna ” Bangajiba ” to kuna ina masoya wakokin hamisu ga sabuwa domin jin dadinku a koda yaushe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Bangajiba da kalar wahalar da nasha kisani
– Inda wata kidadamini zan jimiri naga soyayya
– Ina fadamiki ina dadamiki so ba karya baneba
– Yadda nakejinki zuciyata bayin kaina baneba
– Yarda ki amsa duk da nasan duk balallai baneba
– Kiyi hakuri kiji sakona daga ke na rufe
1. Bangajiba:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment