Sabuwar wakar hamisu breaker mai suna ” Allah Hadamu Da Alkairee ” to kuna ina masoya wakar da kuka dade kuna jira yanzu ta fito kuyi maza ku kwashi taku.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ya Allah ka hadamu da alkairee
– Nasan cewa duniya ce labari
– Zanso mu rage buri
– Dama dama
– Dama ban fasa ba
– Dana bayyana sakwani da kune bai saba ba
1. Allah Ka Hadamu Da Alkairee:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment