[Music] Hamisu Breaker -Alaka (Audio)

1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Hamisu breaker mai suna ” Alaka ” wannan wakar ta musammance domin nishadantar da masoya da yan soyayya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Yanayi yazo gareni

– Nima yazo gareni

– Ki daure ki kulani

– Nima sai ka kulani

– Alakarmu dake take sanya rai ya fahimta

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 37

– Nasan yanayin da zai zam alkairee

– Alakarmu dakai taso na baka komai dozin

– Bakon yanayinmu zaya zam akairee

– Nashirya farin cikinki zan nemowa

– Kosun tsara akanki zan rushewa

1. Alaka:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: