[Music] Hajara Fulani -Sirrina


1 1,471

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Hajara Fulani mai suna ” Sirrina ” wannan wakar ta sabuwar mawakiya macece itama tazo domin nishadantar daku masoya a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kaine gani kaine ji kai na baiwa sirrina

– Kuma ganinan zanzo gareka na amshi soyayya

– Allahu nagode ma tunda ya sameki

– Na gansu yan mata da yawa aciki na zabeki

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 406

- Advertisement -

– Bakya fushi bare innai laifi bakyamin tsaki

– Alhamdulillahi rabbana nai dacen soyayya

– Indai na kwanta baccina ni kai nake hange

– Kayo fada da mai kina kan kauna ka daddage

1. Sirrina:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.