[Music] Hairat Abdullahi -Tallafi Raina (Audio)
Sabuwar wakar Hairat Abdullahi mai suna ” Wa Zai Tallafi Raina ” kunsan mawakiyar ba sai na tsaya baku labari a kantaba, kuma itama wannan wakar tayi dadi sosai.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Sanin sallama daga bakina
– Ko kunajin zancena
– Wazaya tallafawa raina
– Indaina kuka
– Allah shi kadai gatana
– Shi kadai nake gayawa matsalana
– Kubutar dani ya Al-aleeyu
– Ina a tasakaa