Wakokin Hausa

Music: Hairat Abdullahi -Mallakina

Sabuwar wakar Hairat Abdullahi mai suna ” Mallakina ” kuna ina masoya wakokin wannan mawakiya mai zakin murya wato khairat abdullahi kuzo kuji me tazo muku dashi a cikin wannan wakar tata.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

  • Zan mallaki zabin raina
  • Shine duka lissafina
  • Farin ciki kuma jin dadina
  • Kana kwance a raina
  • Tunda dai bama sa’insa
  • Bini duk inda na dosa

 

1. Mallakina:-
DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: