-Advertisement-


[Music] Hairat Abdullahi -Gaɗa


1 2,004

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Hairat Abdullahi mai suna ” Gaɗa” To kuna in  mata kuzo ga taku domin nishadantar da ku a koda yaushe mawakiyar ta kasance tanawa mawaka da yawa amshi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Yar yar ahaye yaraye

– Yaraye iye kuzo muyi gada

– Yan maza suna sharafinsu muko mata mayo gada

– Al’adar muce ta kasar hausa wace muka gado

Related Posts
1 of 2,407

-Advertisement-

– Yan maza ku kuyo shirin muko mata muyo gada

– Al’adarmuce ta kasar hausa wace muka gado

– Rabbana tsare mai duka kai nake ta roko

– Gani na taho da bukatar isar da sako

1. Gada:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

1 Comment
  1. Usman says

    Slm

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.