Sabuwar wakar Hairat Abdullahi mai suna ” Kusufi ” wakar duhun soyayya wakace da mawakiyar tayi dan nishadantar da masoyanta na yau da kullum.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Duhu na soyayya ai misali ne na kusufi
– In sunshiga juna su hade ba su son rabuwa
– Gamo na rana da wata misali ne na kusufi
– Tunda mun hade har abada ba batun rabuwa
- Advertisement -
– Karo na fari ka sauyan zuciya
– Kallon da kaimin ka sacen zuciya
– Ina tunani kamar bani duniya
– Ka dan tabani ka dace ina mafarki
Jarumar Tana Nan Tafe Da Sabon Album Dinta Mai Suna Da Sauran Kallo:
1. Kusufi:-
DOWNLOAD