[Music] Hairat Abdullahi -Da Sauran Kallo

2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabon kundin wakokin mawakiya kuma mai amshin wakokin mawakan hausa Hairat Abdullahi mai suna ” Da Sauran Kallo ” wannan kundin wakokin yanzu haka kuna iya samunsa a kasuwanni mafi kusa daku ko yan tebur.

Domin Samun Sauran Wakokin Kuje YouTube Channel Dinta Mai Suna HAIRAT ABDULLAHI

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ayin yaro soriyar lare rangaji na da dadin kalla

– Idan nafada muku sai kufada ashe da sauran kallo

Related Posts
1 of 5

– Ayin yaro yan samari nata rawar gani sunyo ado na tagulla

– Domin afadi wace tayo dacen kwarai na masoyi

– Samari na ta biyata Muyi soyayya

1. Da Sauran Kallo:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: