Sabuwar Wakar Habeeb Director mai suna ” Yar Makaranta Ta Uku ” wannan wakar ta soyayya ce domin nishadantar daku masoya wakokin hausa nanaye.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kalli akanki nake fahari
– Kaunarki ta zaman kudiri
– Kullin akanki nake nazari
– Yar makaranta karki tafi
- Advertisement -
– Na zamma kigudu na zama sa gudu akanki bana gudu yar makarnta
– Ko za a kaini kurkuku unguwa uku dukan shiga uku
– Bazana canza miki ba
– Kullin kaunarki nata gaba
– Dani dake bama gaba
1. Yar Makaranta 3:-
DOWNLOAD MP3